Ga Wani Aikin NGO A Garin Kano Ga Masu Qualification Na NCE, OND, Secondary School (SSCE) BA/BSc/HND

Ga Wani Aikin NGO A Garin Kano Ga Masu Qualification Na NCE, OND, Secondary School (SSCE) BA/BSc/HND

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka

A yau nazo muku da wani aiki na NGO a garin kano wanda zasu dauki ma’aikata masu Qualification kamar haka:

  • NCE,
  • OND,
  • Secondary School
  • BA/BSc/HND

Kamfanin Alowiz Publishers Limited sune zasu dauki ma’aikatan tare da basu albashi a duk wata.

Shi de wannan kamfani na Alowiz Publishers Limited kamfani ne da yake samarwa tare da buga litattafai An yiwa wanann kamfani rajista a ƙarƙashin Dokar Kamfani da Allied Matters.

Sannan wannan kamfani suna cikin buga littattafai masu muhimmanci ga Alumma.

Manufar wannan kamfani ita ce domin ci gaba da ƙoƙari kuma su kasance cikin manyan kamfanonin buga littattafai waɗanda ke ba da mafi kyawun littafai da kowa zai iya samu a cikin masana’antar.

Domin neman wannan aikin danna Apply dake kasa

Apply Now

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!