Hukumar ICPC Zata Dauki Sabbin Ma’aikata Na Shekarar 2023

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Ina matasa ga wata sabuwar dama ta samu

Hukumar hana cin hanci da rashawa da sauran muggan laifuffuka masu alaka da shi wato ICPC za ta dauki aiki.

Ga dukkan wanda yake bukata zai iya cikawa,  masu secondary zasu iya cikawa hakanan masu digree ko nce ko diploma suma zasu iya cikawa.

Idan zaka cika da secondary ga abubuwan da ake bukata:

 • WAEC,
 • NECO,
 • NABTEB,
 • GCE
 • ko da baka da 5 credit zaka iya cikawa. Wannan babban dama ce.

Duba wannan: Yadda Zaka Sauke Gmail Akan Wayar ka

 • Ga courses da ake bukata ga waenda zasu cika da certificate gaba da Secondary:
 • Law,
 • Accountancy,
 • Economics,
 • ICT,
 • Cyber Security,
 • Software Engineering,
 • Computer Science,
 • Computer Engineering,
 • Forensics, Criminology,
 • Quantity Surveying,
 • Maths/Statistics,
 • Political Science,
 • Psychology,
 • Geology,
 • Geography,
 • Estate Management,
 • Architecture,
 • Engineering
 • (Civil, Mechanical, Metallurgical & material, Electrical), Medical Laboratory Science/Technology, Sociology,
 • Mass Communication and Secretariat Studies.

Domin Cikawa danna Apply dake kasa

Apply Now

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!