Ga Wani Aikin NGO Ga Mutanen Kano, Kaduna, Jigawa, Gombe, Adamawa, Bauchi, Abuja
Masu Qualification Na Bsc, HND, ND, NCE da SSCE zasu iya cikewa:
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya
Ina matasa masu bukatar aikin NGO ga wata dama ta samu yadda Zaku nemi aikin NGO a wasu daga cikin jihohin arewa:
- Kano,
- Kaduna,
- Jigawa,
- Gombe,
- Adamawa,
- Bauchi,
- Abuja
Matakin karatu:
- Bsc,
- HND,
- ND,
- NCE
- SSCE
Yadda Zaka Nemi Aikin:
Domin Neman Aikin Danna Apply Now dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a