GA WATA HANYAR DA ZAKUYI BLOCKING NA BANK DINKU IDAN WAYARKU TA FADI KO AKA SACE

Assalamu Alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan site namu mai Albarka na Howgist.com

A wasu lokutan sai ka ga wayar mutum ta fadi, ko an sace masa waya kuma layin da ya bude account dinsa na banki yana cikin wayar. Idan wayar ta shiga hannu bata gari sai ka ga sun yashe ma kudadenka na bankinka. Hakan ta sa wannan wepsite namu mai albarka ya ga ya dace ya nemo muku mafita idan hakan ta faru.

Mun kawo muku wasu lambobi na kowane banki wanda mutum zai yi amfani da su wajen garkame account dinsa na dan wani lokaci da zarar ya rasa wayarsa ko kuma an sace masa wayar.

HANYAR DA ZA KA BI

Da farko za ka nemi wata wayar ko da ta aro ce.

Sai ka zabi daya daga cikin wadannan lambibi da muka zayyano; wato ka zabi lambobin bankinka.

Sai ka sa a wayar da ka ara din, ka dannan alamar kira, nan take za su tambaye ka asalin lambarka da take cikin wayar da ta fadin kana sa wa nan take za su yi deactivate na USSD profile ta yadda ba wanda zai iya cirar kudi a account din.

Danna Blue Rubutun Domin Ganin Code din

Shigo nan don ganin code din

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!