Ga wani Sabon Aikin NGO
Ga Dama a NGO:
JDF suna buĆ™atar WaĆ´anda suke sha’awan aikin Enumerators a Borno, Adamawa, Yobe, Benue da Abuja. Contract ne aikin wata 12.
Masu buƙata sutura CV din su zuwa wannan Email ɗin: Apply4jdfjobs@gmail.com
Allah yabada sa a