Har Yanzu Zaku Iya Samun Kyautar Waya Tablet Daga Kamfanin Kaf Film And Television Academy

Hukumar Kidaya Ta Fitar da Sabon Time Table Na Ranar Da za a Fara Bada Horo wato Training

Ga yadda zakayi apply sannan ka samu wayar:

Da farko ka shiga wannan link din

https://apply.kap.academy/register

Bayan ka shiga ya bude zai nunoma inda zaka shigar da sunan ka da sunan mahaifinka, phone number, email, saika kirkiri password kasa,  sannan ka sake maimaita password sannan sai kayi Tick saika danna Register

Bayan ka gama register zasu tura maka da code ta email din da kayi register dashi sai kaje kayi copy dinsa kazo ka sashi a wajen da suka baka damar sawa.

Bayan kasa code din tag successful zasu nuna maka wajen da zaka sanya email da password wanda kayi Register dashi saika sanya nan take zai wuce dakai wani shafi saika danna Inda aka rubuta Complate Application

Bayan ya bude zai kawoka shafi na gaba inda zaka cika sauran bayanan ka.

Kamar su date of birth, address,  gender,  tare da sauran tambayoyin da zaka shigar da amsarsu.

Bayan ka kammala cikawa saika danna Save & Next

Daga nan zai kawoka wajen da zaka dora Takardar makarantar ka wato Qualification,  da kuma katin dan kasa kokuma na zabe,

Daga nan saika sanna Sumbit shikkenan ka gama.

Zasu tura maka da sakon ga gama register ta email din da kayi register.

Saika jira su kamar tsawon sati daya ko biyu,  zasu turo maka sakon Approved a email dinka. Idan sun turo maka sakon yana dauke da Link da zaka biya naira 2500 kudin kawo maka wayar daga Lagos zuwa duk inda kake.

Dan haka idan kanason kyautar wayar dole saika biya naira 2500 domin shine kudin kawo maka wayar.

Allah ya taimaka Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!