Ga Wani Sabon Tallafin Bashi Daga Bankin Nirsal Mai Suna Amazon Loan

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin moshin lafiya.

Bankin Nirsal microfinance Bank sun fitarda wani sabon tsarin bashi mai suna AMAZON wanda zasu bawa MATA zalla wannan bashin domin haɓaka kasuwansu da suke dakuɗi koh kuma kayan kasuwanci da mutum yake buƙata domin ya gina kasuwancinsa 

  • Dole mutun yakasance daga shekara 18years zuwa 55 years wato daga shekara sha takwas zuwa hamshin da biyar 
  • Dole baraka nema ba sai kasuwancinka ya cika wata uku da farawa ma ana idan kafara kasuwanci yanzu baraka nema ba dole sai yakai wata uku kanayin wannan kasuwancin 
  • Dole yakasance kanada savings account a bankin Nirsal microfinance Bank wanda yakai tsawon wata ɗaya kuma akwai kuɗin da aka sahale kafun a baka wannan loan ɗin
  • Idan zaku karɓa a matsayin group dole yakasance mutum biyar zuwa goma 5-10 kuma ku zaku zaɓa mutanen bawai bankinne zai zaɓa muku mutane goman ba 

Yadda Zaka Nemi Bashin

Zaka ziyarci bankin Nirsal microfinance Bank mafi kusa dakai wanda yawanci ana samunsa a kowanne state cikin post office nazu wato irin offishin ƙarban saƙo da aika saƙo ɗinnan 

Koh kuma ka shiga https://nmfb.com.ng domin samun ƙarin bayani gameda wannan loan ɗin da za abayar 

Gargaɗi 

Wannan bashine bawai kyauta ba dole inkaci saika biya don haka idan kasan baka kasuwanci koh kuma ba a kasuwanci zakasa kuɗin ba toh kadama mutum ya karɓa domin wannan daidai yake da bashin banki 

Allah ya bada sa a 

© Arewatech360.com.ng

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!