Ga Wani Sabon Tallafin Bayar Da Horo Ga Matasa Maza Da Mata

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A wani bangare na aikin Gwamnati, a karkashin Jagorancin Mai Girma Gwamna Bala Mohammed Abdulkadir, na tallafawa, horarwa, da samar da yanayi mai kyau ga ’yan kasuwa a cikin Jihar don samun nasara a harkokin kasuwancinsu da samun duk wani tallafi da horo da suke bukata.  fom an yi niyya ne don ɗaukar irin waɗannan bayanai don taimaka wa Gwamnati wajen tuntuɓar da duk ƴan kasuwa a jihar.

A yanzu haka sun bude form domin duk wanda yake da bukata ya cika.

Dan haka duk wanda zai cika saiya duba link dake kasa

Yadda zakuyi Apply

Domin yin Apply danna Apply Now dake kasa

Apply Now

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSeFEU9phcFBARIv2JNSKbrsgVxSZBTdBqpWBmUfl3fZPqmgug/viewform

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!