Ga Wata Sabuwar Dama Daga Kamfanin MTN Nigeria
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya,
Kamfanin MTN nigeria ya fito da wata sabuwar damar bawa manya da kananan yan kasuwa damar bayar da horo wato training.
Kamar yadda kuka sani MTN daya ne daga cikin manyan kamfanunuwan sadarwa a fadin africa dama nigeria gaba daya, ayanzu haka sun shirya wani shiri mai suna (Y’ello Care 2023 SME Training)
Shi de wannan shiri ne da zai maida hankali wajen bayar da horo a bangarori kamar haka:
- Financial Literacy
- Digital skills and use of social media for business
- Enterprise Business solution and momo wallet
- The important of company’s registration
Abubuwan da ake bukata wajen cikawa
- Full name
- Phone number
- Name of your business
- Others
Yadda Zaka Cika
domin cikawa danna Apply now 👇
Apply Now
An fara gabatar da training tun daga ranar 7th zuwa 27th June, 2023.
Allah ya bada sa’a