Ga Wata Sabuwar Dama Ga Mutanen Jihar Kano
Assalamu alaikum warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka
A yau nazowa mutanen kano da wata sabuwar damar samun aiki a karkashin hukumar KANO HYDRO & ENERGY DEVELOPMENT COMPANY LTD
Za’a dauki aikin ne a bangarori guda 4 gasu kamar haka:
- Station Manager
- Plant Performance
- Switchyard Operators
- Technical Store Officer 2
Domin Cika wannan aikin danna Link din dake kasa
Shigo nan domin Cikawa
Allah ya taimaka