yadda zaku dakatar da MTN Hana daukar muku kudi a layin waya
Assalamu alaikum Barkan mu da sake saduwa a wanan lokaci , Ayau mun zo muku da sabuwar hanyar da za ku bi domin MTN su dena dauke muku da kudi alayin ku na waya.
Shin kana daga cikin wadan da ake dauke musu kudin layinsu ba tare da wani daliliba? Ko wadan da ake dauke musu naira 5 ko 10 arana ba tare da wani dalili ba?
daga yau kun rabu da wannan matsalar inde kana cikinta kawai kabi matakan nan masu saukine dan rabuwa da matsalar ka
Abu na farko da zaka danna wannan nombobin *123*51# seka danna gun kira zasu nuno maka zabuka to ka danne number 2 zasu sake nuno ma zabuka se ka sake danna number 8 to ananne za su nuno maka tsarin da kake ciki wan da shine silar dauke maka kudin layin ka
To abinda yakamata kayi se kayi replay da number plan din ka da kaga, za kaga unsubscribe to seka danna shi shike nan kayi maganin matsakar ka kuma za su aiko maka da sakon message ta wayarka Na sanar maka da cewa kafita a tsarin su
Nadauke maka kudi da ake
KU cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha
mungode 🤝🤝🤝