Ga wata Sabuwar Damar Da Zaku Samu ₦50,000 Daga FirstBank tare da (Sanlam)

Hanyoyi Biyar 5 Da Zaku Samu Kudi Da Wayar Android ko Iphone A Wannan Shekarar Ta 2023

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

A yau nazo muku da wata sabuwar damar da zaku rinka samun Naira 50,000 a duk wata daga Bankin Firstbank

  • Sunan aikin: Financial Advisor
  • Location: First bank | Lagos| Nigeria
  • Renumeration: ₦50,000 per month + Commission

Requirements:
• B.Sc/HND in Business Administration or any related field
• Minimum of zero (0) year sales experience in any financial institution
• Ability to maintain high grooming standards
• Experience in customer service
• Excellent negotiation skills
• Excellent communication and interpersonal skills
• Candidate must reside in Lagos State

Yadda Zaka Nemi Wannan aikin aika da CV dinka zuwa wannan email din: michael.ashipiokhe@sanlam.com.ng saika sanya sunan aikin a matsayin subject na sakon

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!