Trending
Yadda Zaku Nemi Aikin Shara Da Goge Goge A Kamfanin Work Day HR Services Akan Albashi Naira 30k To 50k/Months.
Yadda Zaku Nemi Aikin Shara Da Goge Goge A Kamfanin Work Day HR Services Akan Albashi Naira 30k To 50k/Months.
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com.
kaman yadda Kukeji shidai wannan Kamfanin da zai Dauki ma,aikata aiki Kamfanin maisuna work day HR Services Yakasance kamfanine Wanda Yake bada ahawarwari akan zamantakewar kasuwanci da karatun Al,Muran yauda gobe dadai Sauransu.
Sannan Shidai Wannan Kamfanin Yakasance Yana da reshensa a Abuja birnin tarayya.
Sannan wannan Kamfanin Yana neman wadanda yazuyi aikin Shara da Goge Goge Wanda Yake da shawarar cike wannan aikin to Yakasance damu anan Kasa zamu ajiyemuku link Wanda zaku cike domin samun shiga akan Albashi Naira 30k to 50 k/months.
Abubuwan Da Ake Bukata Awajen Cikewa
- Takardar OND
- Takardar Secondary School SSCE
- Maicikewa Yakasance Yana da Tsafta
- kasancewa Mai iya Decorations
- Kasancewa Mai ladabi da biyayya