Ga wata sabuwar damar da Zaku Samu Albashin N60,000 Zuwa N120,000 A Kamfanin uLesson Education Limited
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga kamfaninu (Lesson Education Limited) wanda zaku samu albashi na Kimanin Naira 60k zuwa 120k a duk wata
Kamfin uLesson, waje ne da aka samar dashi don taimakawa ɗaliban Afirka su kasance mafi kyawun abin da za su iya zama. Ƙungiyarmu ta ƙwararrun mutane suna da sha’awar kafofin watsa labaru, fasaha, ilimi da nahiyar. Tare, muna neman gina ƙwarewar koyo wanda ba a taɓa ganin irinsa ba a cikin wadatar sa, girmansa, hulɗar sa da ingancinsa.
Shide wannan kamfani yana sanya malamai masu jan hankali, darussa masu nishadantarwa, zane-zane masu haskakawa, da kuma tantancewa a cikin aljihun yaran Afirka.
A yanzu haka wannan kamfani sun shirya tsaf domin daukan sabbin ma’aikatan da zasuna tayasu aiki.
Dan haka idan kana bukatar yin aikin ssika danna Link dake kasa
Shigo nan domin Cikawa
Allah ya taimaka