HADIN TURAREN JIKI NA WANKA

1 Lallena Gargajiya 2 Madarar Turaren Miski 3 Madarar Turaren Lexus 4 Ruwa Procedare….. Zaki Zuba Ruwa Atukunya Maikyau Saiki Zuba Garin Lalle Kibarsu Su Tafasa Saiki Sauke Ki Tace Shi Ki Zuba Wannan Madarar Turarukan A Ciki Ki Maida Kan Gaushi Ki Tabbatar Sun Hadi Saiki Sauke Inya Huce Saiki Zuba A Jarka 4litre Bayan Kinyi Wanka Da Sabulunki Kin Gama Saiki Zuba Wannan Ruwan Hadin Naki Kadan A Ruwan Kiyi Wanka Dashi Karki Goge Jiki Da Towel Ki Barshi Ya Bushe A Jikinki Hmmm In Har Kina Yi Ba Abun Da Zai Hana Jikinki Kamshi

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!