MATAN DA BREST DINSU YA ZUBE GA YADDA ZASU TADASHI YA TASHI YAKOMA MASHA ALLAH
Kayan gyaran Nono,
Wasu matan daga sunyi haihuwa d’aya
Zaki ga nononsu ya zube, hakan yana damun wani maigidan, Dan Haka idan kinason yin maganin wannan matsala sai ki nemi wadannan Abubuwa kamar haka.
- Habbatussauda
- Hulba
- Alkama
- Gyada
- Ridi
- Danyar shinkafa
- busasshen karas
Yadda za’a hada
Duk ki ha’da ki daka su waje d’aya, kina yin amfani dashi kamar kunun Aya kisa zuma ko ‘dan Sikari kadan Dan Yayi Da’din sha se ki rinkayi akai-akai. Nononki zasuyi chubu-chubu Sosai Zasu dawo Yadda kike so Insha Allah.