YADDA ZAKI KASANCE CIKIN NI’IMA ADAN KANKANIN LOKACI

Har ila yau shafin Surrukanki ya kawo muku wani magani don karawa Gabanki Ni’ima yayin saduwa,

Wannan magani yanasa Ni’ima ne cikin yan dakiku kadan kuma zai baki mamaki domin oga zai Lume a ciki lokaci guda zaiji kamar ya sanyata a wani katafaren kogi ne saboda yawan abun

Bada Bata Lokaci Ba Maza Ki Nemi:

  • Kannufari.
  • Kuka.
  • Madara.

Yadda zaki Hada Yar uwa

kisamu Kannufari mai kyau saiki daka yazama gari, Kisamu garin kuka dinki mai kyau saiki hadesu wuri daya.

Yar uwa kisamu madarar Ruwa saiki zubata a kofi saiki dinga diban wannan garin naki kina zuba a wannan madarar ruwan ki juya sosai ya juyu saiki shanyesu shikenan kijira lokacin

Abin Lura:

Zakiyi wannan hadin haka kamar awa biyu ko uku kafin kwanciyarku. Allah ya temaka yasa mudace

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!