Shin Kayi Applyi Na Aiki ko Scholarship Sau Goma (10) ko Ashirin (20) Amma Har Yanzu Baka Taba Samu Ba
Wallahi Bawai ko baka da Sa’a Bane. Kuma ba wai an fika iyawa baneh.
Kawai Rashin Sanin cewa CV da COVER LETTER sune abu mafi mahimmanci Da Masu daukan aiki suka fi maida hankali akai, musamman ma aikin NGO.
Dayawa wayan ake dauka aiki ko bawa Scholarship zaka samu kafisu experience, grades da komai, amma sai karasa ya akayi Suka samu kai baka samu bah. (Tabbas Allah neh mai bayarwa amma akwai Competency da kuma effort agun neman komai )
To sirrin shine Sun maida hankalin su Kan tsara CV da Cover later dinsu ta yadda zai dauki hankalin Company/Makaranta har su gayyace su Interview.
Aduk sanda Company/Makaranta ta gayyace ka interview, to INSHA’ALLAH aiki/Karatu yasamu, saidai idan sananin Rashin Rabo neh ya tabbata.
SABODA DA HAKA MUNA YIN CV, RESUME DA COVER LATTER A FARASHI MAI RAHUSA (Farashi mai kaman kyauta)
Za’a iya mana magana ta private ko ta addreshin mu na whatsApp. TEL : 09076716658
Allah ya bada sa’a