Hukumar NDLEA Sun Fitar Da Jerin Sunayen Wadanda Sukayi Nasara Wato Shortlist Na 2023

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lafiya.

National drug law enforcement agency NDLEA in ba a mantaba dai kwanakine aka buɗe portal domin ɗiban sabbin ma aikata a wannan hukuma ta National drug law enforcement agency wanda kuma har akazo akayi Test ka wanda suka samu invitation na wannan CBT TEST ɗin 

To yanzu hukumar ta fitarda sunayen waƴanda suka ci wannan exam ɗin wato wanda suka haye zuwa mataki na gaba kenan wato screening da za ayi a wasu jahohin Nigeria kamar

  •  Abuja
  • Abia
  • Kano 
  • Jos
  • Port-t 

Wanda aka raba zuwa group kowa da group dinsa saboda haka saikai maza ka duba sunanka da kuma inda zakayi screening domin daga Monday 05 june za afara in sha Allah

Yadda Zaka Duba Sunan naka:

ka shiga website nasu
👇
https://ndlea.gov.ng/news/recruitment-ndlea-invites-candidates-for-screeninginterview

saika kaje can kasa zakaga list din saikai download nashinka duba

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!