HUKUMAR NITDA TARE DA HADIN GWIWAR CISKO ZATA BAYARDA HORO GA MATASA KYAUTA
Hukumar NITDA zata hada kai da CISCO domin bunkusa tare da bada horo a fannin TSARO-TA YANAR GIZO( CYBERSECURITY) domin wayar dakai akan harkar CYBERSECURITY.
Domin yin rijista ka danna link din dake kasa Za’a kulle Rijista a ranan 28 ga watan october 2022.
Za’a fara bayar da Horo ranan: 31st October 2022
Dama kadan ya rage, Hanzarta kayi Rijista, don samun daman mallakan Certificate na CISCO!