MATSE FARJI, KAMSHI DA KUMA KARA DAND……
Abubuwan bukata
- lemun tsami
- zuma mai kyau
- raihan
Yadda za’a hada
zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rika yin tsarki dashi tare da wanke duk wani lungu da sako na farjinki ciki da waje.