Yadda Zaku Nemi Aikin Koyar Da Karatun Al-Qur’ani Albashi 100,000 Zuwa 140,000
Yadda Zaku Nemi Aikin Koyar Da Karatun Al-Qur’ani Albashi 100,000 Zuwa 140,000
Assalamu alaikum barkanmu da wannann lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Ina mahaddata ga wata dama ta samu yadda zaku nemi aikin koyar da karatun Alqur’ani mai girma a garin sokoto tare da albashin 100k zuwa 140k aduk wata
- Sunan aiki: Qur’an teacher
- Wajen aiki: Sokoto
- Albashi: 100k zuwa 140k
yadda zaka nemi aikin:
Domin neman aikin danna Apply Now dake kasa
Apply Now
A lura cewa matsayin yana bukatar cikakken ilimin Al-Qur’ani da iya sadarwa yadda ya kamata cikin harshen Larabci. Muna godiya da sha’awar ku a wannan matsayi kuma muna fatan sake duba aikace-aikacenku.
Allah ya bada sa’a