Kamfanin Dangote Suna Daukar Ma’aikata Haryanzu

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Wasu sunata cikewa, kaima zaka iya cikewa idan Allah yasa da rabonka sai kasamu.

Harda daliban Computer Science, suna daukar wanda yakeson zama IT Service Manager na kamfanin amma sai ka kasance kanada Experience a IT Security, kuma sai kanada kwalin Bachelor’s Degree ko HND Computer Science / Computer Engineering.

Kuma sai kanada Experience na tsawon shekara 5 – 9 haka, da sauran sharudda dai masu yawa, na abinda ya shafi Experience na Computer Skills.

Amma fa za’a biyaka Albashi mai gwabi, kuma kula da lafiya naka kyauta ne da sauran damar maki, ba lallai sai wanda ya karanci Computer ba, har bangaren zama Store keeper da sauransu.

Domin Cikawa Danna Apply Now Dake kasa
👇
Apply Now

Allah Ya dafa ma kowa

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!