Makarantar Rahinat School of Law tana sanar da ɗaukacin al’umma zata fara ɗaukar ɗalibai rukunin farko na Shekarar 2023
Dangande da Makarantar:
Wannan Makarantar zata riƙa bawa mutane horo na musamman akan abunda ya shafi dokokin kasa da dokokin musulunci da kuma sanin ‘yancin kai ta ɓangaren abubuwan da suka wajaba ga mutum a matsayin shi na Dan Kasa ya aikata su, da kuma waɗanda suke haramun ne ya aikata su.
Don haka duk mai buƙata sai yayi gaugawar yin rajista akan kuɗi ₦5,500
Za’a biya kudin ne ta wannan lamba:
- Account Number: 2293150387
- Bank: UBA
- Name:Tirmizi NaAllah
Bayan mutum ya biya kuɗin sai ya tura Receipt a WhatsApp ta wannan lambar: 08086251045
Kazalika, Makarantar zata taimaka ma dalibai da suke da Sha’awar Karatun Law, hakan ne ma yasa mukace da Hausa zamu rika koyarwa ta yadda kowa zai fahimta cikin sauƙi.
Ga Jerin Kwasa-kwasan da Makarantar zata rika Koyarwa:
1• Introduction to Law
2• Nigerian Legal System
3• Constitutional Law
4• Criminal Law
5• Law of Tort
6• Introduction to Islamic Law
7• Legal Writing
8• Islamic Law of Crime
9• Islamic Law of Tort
10• Laws of the Federation
11• Legal Maxims
12• Legal English
13• Law of Evidence
Bayan Mun Kammala karatun zamu bada:
- Statement of Result
- Certificate of Completion
- Transcript
Thank You.