Jahohin Arewa Guda Goma (10) Da Zaku Nemi Aikin NGO da Kwalin Secondary SSCE

Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na Howgist.com
A yau nazo muku da jerin jihohin arewa guda gome wanda zaku nemi aikin NGO da Qualification na Secondary School.
Dan haka ga list na jihohin nan a kasa saika duba na jihar da kake domin ka shiga Jay Apply
- Kano
- Kaduna
- Gombe
- Jigawa
- Bauchi
- Sokoto
- Taraba
- Kebbi
- Zamfara
Dan haka saika duba kasa akwai jerin jihohin tare da Link da aka rubuta Apply now saika shiga sannan kayi Apply
KANO
Kaduna
Gombe
Bauchi
Taraba
Zamfara
Sokoto
Taraba
Kebbi
Other state
Allah ya bada sa’a