Masu Takardar Secondary Ga Wani Sabon Aiki A Kamfanin – International Fertilizer Development Center
Assalamu alaikum.barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Shin ka kammala secondary, to ga wata sabuwar damar yin aiki a karkashin kamfanin International Fertilizer Development Center
Kamfanin International Fertilizer Development Center ya shirya tsaf domin daukan ma’aikata wanda suke da Qualification na Secondary.
Shide wannan kamfani na International Fertilizer Development Center (IFDC) an kafa shi a watan Oktoba 1974, an san shi da gwaninta a fannin takin zamani da ke hidima ga ƙasashe masu tasowa.
Shide wannan kamfani zai dauki aikin tukin mota ne a kamfanin dan haka idan kana da sha’awar yin aikin saika danna Apply now dake kasa domin Neman Aiki
Apply Now
Allah ya bada sa’a