Ga Wata Sabuwar Daga Daga Bankin UBA Bank
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wanann lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wanann shafin namu mai Albarka.
Bankin UBA daya ne daga cikin manyan bankunan africa wanda suke da sassan dake hada hadan kudade a wasu daga cikin kasashen africa.
A yanzu haka wannan banki zai dauki sabbin ma’aikata masu sha’awar yin aiki a karkashinsa.
Dan haka idan ka/ki na da bukatar yin aiki a karkshin bankin uBA to wannan damar takuce.
Domin neman aikin danna Apply Dake kasa
Apply Now
Allah ya bada sa’a