Muhimmiyar Sanarwa Ga Duk Wanda Ya Cika Aikin NDLEA 2023

Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi Ta Kasa Wato NDLEA

Ta Fitar Da Ranar Monday 08/06/2023 Amatsayin Ranar Da Za’a Fara Yin Jarabawar Gwaji Ta Yanar Gizo-Gizo Wato Online Test ( Assessment) Ga Wadanda Sukayi Apply Successfully Wannan Online Test Ya Shafi Wadanda Sukayi Apply Na Mukamin

  • Superintendent Cadre
  • Professional And General Duties

Sunce Zasu Turama Duk Wanda Yacika Ka’ida Sako Ta Gmail Wanda Zai Baka Damar Yin online test Daga Gobe 03/05/2023 Tare Da Lokacin Da Zakayi Text Din Haka Kuma Sunce Dole Ne Kowane Applicants Yayi Nashi Assessment A Lokacin Da Aka Ayyana Zaiyi ( Kamar Jarabawar Jamb Ce Kowa Da Lokacin Da Zai Fara Da Lokacin Da Zai Kare Da Zarar Lokacin ka Yayi Bakayi Ba Shikenan Sai Dai Ka Hakura Dan Haka Kowa ya kula da Lokacin Da Aka Sakamai Zaiyi Tashi Test )

Za’a Fara Ne 08/05/2023 Zuwa 10/05/2023 Za’a Kammala Baki Daya Dan Haka Yan Uwa Sai A Kula Kowa Yaje Ya Dinga Duba Gmail Nashi Dan Ganin Ko Sun Turoma Da Sakon Yin Test

Munayima Kowa Da Kowa Fatan Alkhairi Duk Wanda Muka Cikama Da Wadannan Bamu Cikama Ba Allah Yaba Kowa Sa’a Baki Daya

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!