Yadda Zaka Nemi Aiki A Tashar Arewa24

Kamar de yadda na fada muku arewa24 na shirin daukan sabbin ma’aikata dan haka duk wanda yake bukata ga jerin ayyukan da za a dauka:
- Assintant Director 1
- Assintant Director 2
- Production Manager
- Costume Designer
- Lighting Designer
- Location Scouts
- Productios Assistant/Runners
- Lighting Technicians
- Assistant Camera
- MakeUp Artist
- Props master
- Electrician
- Set Designer
- Script and Continuity/supervisor
Domin Cika Wannan Aikin Danna Link dake kasa
?
Apply Now
Allah ya bada sa’a