app Mai matukar amfani zai baka damar kayi Style din rubutu kala daban daban

Asalamualaikum Barkan mu da sake saduwa daku a wanan lokacin a yau zamu kawo
Application din Fornt Keybord yana da matukar amfani zai baka damar kayi Style din rubutu kala daban daban.

Wanda sukafi su Bold, Italic, Mix, Boldline, Bolditalic, Underline

kyawun tsarin gani dana rubutu sannan kalolin kyawun rubutun na tabbata zasu burge wanda aka turawa sosai.

Idan ka kasance kai ma’abocin san bada mamaki ne wajan rubutu zakaga Style din rubutu kala daban daban a tattare da wannan Application din wanda zasu kayatar dakai su kuma bawa wanda ka turawa wannan rubutun mamaki.

YANDA ZAKAYI AMFANI DA WANNAN APPLICATION DIN 

Da farko kana shiga cikin Application din zakaga inda akasa Next saika danna bayan ka danna zai kawoma kasa Data of Birth dinka kana sawa zakaga ya kawo ma Enables Fornts Keybord saika danna zai kawo ma Application da yawa yana kawo ma zaka nemi wannan Application din zaka ganshi a rufe saika bude shi kana bude shi zakaga (Enables Fornts Keyboard) yayi Good daka kasa zakaga (Switch to Fornt) saika danna kana danna wa zai kawo ma karamar fuska daka kasa zakaga inda a kasa Fornt saika danna bayan nan zai kawo ma dukkan nin yarikan duniya saika zabi yaran da kake so kana zaba saika danna Good daka sama kana danna wa shikenan ka gama saita wannan Application din zai kawo ma yanda kayi texting daga na saika fara amfani dashi a whatsapp dink da sauran social media.

IDAN KANA SON DOWNLOAD DINSA GA LINK NAN A KASA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.fontskeyboard.fonts

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.fontskeyboard.fonts

Bayan Application din ya gama download kai tsaye Application din zai fara install da kansa yana gama wa shikenan saika fara amfani dashi. 

wanan shine ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa kimiyya da fasaha

mungode

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!