Sanarwa Ga Duk Wanda Ya Samu Approved Na Aikin Kidaya 2023

Yadda Zaka Samu ₦30,000 – ₦50,000 Daga Kamfanin MacTay Consulting Da Qualification Na Secondary

Hukumar kidayar jama’a ta sanar da cewa duk wanda APPLICATIONS STATUS dinsa yake APPROVED shine ya cancanta zuwa halantar horarwa .

Muna kara taya murna ga wanda suka samu APPROVED in Sha Allahu da yardar Allah babu wani Abu da zai hana su cin gajiyar shirin nan mutukar enumerator ko Supervisor mutum ya nema sannan ya saka Email address dinsa daidai babu wata matsala yayi registration complete Application Status dinsa tsoho ne.

Aikin kidayar jama’a nan muna kyakyawan zato ga mutanan da suka nema aka yi musu approved in Sha Allahu zaa dara da iznin Allah

Matasa Ga Dama Ta Samu: Yadda Zaka Nemi Aikin Nigerian Navy

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!