SANARWA GA MATASAN DA SUKE BUKATAN NEMAN AIKIN SPW.

Batun diban ma’aikata dubu daya a dukkan kananan hukumomi 774 da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari zata kara diba a Karo na biyu wanda aka fara tun satin daya gabata 19-4-2023 ana so matasan da suka fito daga kananan hukumominsu da su hanzarta zuwa reshen ofishin hukumar kula da ayyuka ta kasa National Directorate of Employment (NDE) dake jihohin su don yin rijista.

Idan an tashi zuwa a tafi da wadannan takardu kamar haka
πŸ‘‡
(1) Takardan Indijin
(2) Takardan Shekarun Haihuwa

  1. Bayanan asusun ajiyar banki
  2. Katin ZaΙ“e/lasisin direbobi/Fasfo/Katin zama dan kasa

Ga adireshin ofisoshin hukumar kula da ayyuka na kasa (NDE) dake jihohin Arewacin Nigeria πŸ‘‡

(1) ADAMAWA- behind former state ministry of works and housing off Kashim Ibrahim Road, Jjimeta, Yola

(2) BAUCHI – off gombe road, behind the chief magistrate court kofar idi bauchi

(3) BENUE – Km 8, Makurdi- Oturkpo Road Makurdi.

(4) BORNO – Sir Kashim Ibrahim Road PMB 1647, Maiduguri

(5) GOMBE – No 3 Kano Road,New Commercial Area Gombe

(6) JIGAWA- Federal Government Secretariat 2nd Floor, Dutse.

(7) KADUNA – Off Yakubu Gowon Way Near NTA, GRA Kaduna

(8) KANO – After CTV 67 hotoro-Maiduguri road PMB 3488, Kano.

(9) KATSINA – No. 1 Justice Moh’d Bello Rd G.R.A Round about P.M.B 4952 Ilorin.

(10) KEBBI – 19 Murtala Moh’d Rd P.M.B. 1077, Birnin Kebbi

(11) KOGI – No 8 Janet Ekundayo Rd GRA P.M.B 1037 Lokoja

(12) KWARA – Federal Secretariat Complex 8th Floor, Fate Road, P.M.B 4952 Ilorin

(13) NASARAWA – No. 18 Jos Rd. Behind Natson Petrol Station Agwai Hotel Rd. Lafia

(14) NIGER – Dr. Ladi Kwali Rd. Off IBB Rd. Adjacent to NTA P.M.B 16, Minna

(15) PLATEAU – No. 5 Narauguta Avenue P.O Box 6853, Anglo Jos

(16) SOKOTO – No 7 Dendo Road P.M.B 2240 Sokoto

(17) TARABA – 143 Hammaruwa Road P.M.B 1051 Jalingo

(18) YOBE – Njiwaji Layout P.M.B 1028, Damaturu

(19) ZAMFARA – 3 Yahaya Abdulkarim Road, Opp. Takin-Ruwa Sabon-Gari Gusau

FCT. ABUJA – Plot 2014, Cotonou Crescent Zone 6, Wuse Abuja

Allah Ya sa a dace

©️Ahmed El-rufai Idris β˜‘οΈ
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!