Sanarwa Ta Musamman Ga Wadanda Suka Cika Neman Aikin Civil Defence

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamar de yadda kuka sani rundunar tsaro ta civil defence suka bude shafinsu domin daukan sabbin ma’aikata wanda kuma har yanzu shafin nasu a bude yake ana kan diban sabbin ma’aikata.
A yanzu haka de rundunar ta fitar da Referee form.ga duk wanda ya cika, dole kowa yayi download din Referee form yayi Printing dinsa domin dole sai dashi za’aje wajen screening.
Dan haka idan kasan ka cika kuma bakayi download na Refefree form ba, saika danna download dake kasa domin kayi download dinsa
Download Civil Defence Referee Form
Allah ya bada sa’a