Hanya Mafi Sauki Da Zaka Gane Private Number Idan An Kiraka Ba Tare da Application Ba

Hanya Mafi Sauki Da Zaka Gane Private Number Idan An Kiraka Ba Tare da Application Ba

Assalmu alaikum warahamatullah barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Idan an kiranka da private number abinda zakayi shine ka ɗaga kiran sai ka danna recording ma’ana kayi recording kiran bayan ka gama wayan koda second biyu ne recording ɗin, sai kawai kaje cikin file manager na wayarka ka nemo folder recording a wata wayan voicecall ko phonecall ko PhoneRecord sai ka shiga folder din zakaga numban.

Note: Android kawai keyi, keypad batayi.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!