Sanarwa Ta Musamman Ga Wadanda Suka Cika Nemi Aikin Kidaya Na 2023

Assalamu alaikum

Hukumar kidaya ta kasa zata bada huras wa Ranan 31 Mach 2023 dake kananan hukumomi 774 dake faÉ—in kasanan

Duk wanda yasan anyi Approving É—in sa zai samu saÆ™on gayyata domin sanin Wuri, Rana da Lokacin da zasu yi Training kafin ranarda za’a fara training.

WaÉ—anda za’a baiwa Training sune kamar haka:

  1. ENUMERATORS
  2. SUPERVISORS

WaÉ—anda keda matsalar PENDING har yanzu su Æ™ara haÆ™uri duka za ayi Approving É—in su, idan ma har lokacin Training ya zo ba’a yi ba kada su yi Æ™asa-a-gwiwa su je su cibiyar horas wa inda suka zaÉ“a za’a sake karban Information É—in su don sanin Makomar su

Za’a turo saÆ™o ga kowane mutun da aka zaÉ“a É—auke da Wuri, Rana da Lokacin da za’a yi training, hakama za’a liÆ™a sunayen su a kowace Æ™aramar hukuma dake faÉ—in Najeriya koda baka ga sunanka ba amma ka approved kaje cibiyar horas

Hukumar kidaya ta kasa zata saki yanar Gizon da zai baku damar sanin inda za’a yi training a faÉ—in kasar nan zai zo muku nan bada jimawa ba.

KUÆŠIN TRAINING :

An kassafa kuÉ—in training zuwa gida uku kamar haka:

  1. ENUMERATORS:
    i. KuÉ—in Abinci :N2k kowace rana har kwana 7, jimilla 14,000

ii. Ƙudin Sufuri – N20K ga duk mutun É—aya.

iii. Ƙudin Alawus na Training N10k kowace rana har kwana 7, Jimilla 104,000

  1. SUPERVISORS:
    i. KuÉ—in Abinci :N3k kowace rana har kwana 7, Jimilla 21,000

ii. Ƙudin Sufuri – N20k ga duk mutun É—aya.

iii. Ƙudin Alawus na Training N13k kowace rana har kwana 7, Jimilla 125,000

WaÉ—anda keda matsalar PENDING har yanzu su Æ™ara haÆ™uri duka za ayi Approving É—in su, idan ma har lokacin Training ya zo ba’a yi ba kada su yi Æ™asa-a-gwiwa su je su yi training za’a sake karban Information É—in su.

Za’a turo saÆ™o ga kowane mutun da aka zaÉ“a É—auke da Wuri, Rana da Lokacin da za’a yi training, hakama za’a laÆ™a sunayen su a kowace Æ™aramar hukuma dake faÉ—in Najeriya.

Link wanda zai baku damar sanin inda za’a yi training a faÉ—in kasar nan zai zo muku nan bada jimawa ba.

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button