website da zai Baku damar canza duk irin muryar da kuke so

Assalamu Alaikum, yan uwa barkan mu da sake saduwa daku a cikin wannan sabon darasi a yau nazo muku da wani muhimman website wanda na tabbata zai burge ku.

SABABBIN WEBSITE

sunna wannan websites Voice Changer wannan sabon website zai baka dama ka Changer duk irin muryar da kakeso a duniya muryar macace kakeso ta koma ta namiji ko muryar namiji ce kakeso ta koma ta mace dadai dukkan wasu muryoyi da kasani a duniya dama wanda baka sani bah wannan website din zai baka dama ka changer su hatta waka ma zaka iya shiga da ita cikin wannan sabon website ka Changer muryar wanda yai wannan wakar kasa masa wata muryar daban wannan website din yana da matukar amfani na tabbata zai temaka muku a fannika ma banbanta.

HANYAR DA AKE AMFANI DA WANNAN WEBSITE DIN 

wannan website din bashi da wani wahalar amfani kana shiga cikin website din zakaga ya kawo ma zabi guda biyu

zaki ba farko Upload Audio wannan shine zabin da zaka iya shigo da waka ka Changer muryar wanda yai wannan wakar kasa masa wata muryar daban ba muryar sa ba.

zabi na biyu Use Macrowphone wannan shine zabin da zaka iya recording na muryar ka ka Changer wannan muryar taka zuwa wata murya daban muryar macace ko muryar robot dadai sauran muryoyi da kasni a duniya.

DOMIN SHIGA WANNAN WEBSITE DIN 

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!