YADDA ZA KAKA KULLE ASUSUN AJIYAR KUDINKA LOKACIN DA KARASA WAYAR KA FADUWA KO SACEWA
Ga Yadda Zakayi a kowanne Banki kake da kake anfani daahi
Access: 901911#
Zenith: 966911#
GTB: 73751*74#
WEMA: *945*911#
FirstBank: *894*911#
Keystone: *7111*911#
UBA: *919*911#
FCMB: *329*911#
Sterling Bank: *822*911#
Unity Bank: *7799*911#
Fidelity Bank: *770*911#
Heritage Bank: *745*7#
Ecobank *326*911#
Union Bank *826*911#
Stanbic *909*911#
Polaris Bank *833*911#
Da Zarar kadanna , za a tambayeka lambar wayar da Karasa din, take zaka rufe account naka .
KU dai ku cigaba da kasancewa damu a koda yaushe domin samun abubuwa na kimiyya da fasaha
mungode