Yadda Zaka Tabbatar Da Lambobin Da Kayi Save Dinsu A Kan Gmail Suna Kan Gmail Din

Assalamu alaikum warahamatullah barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamar de yadda kuka sani masu amfani da wayar android suna da damar ajiye dukkan numbobinsu akan gmail domin nan ne inda bazai cika ba duk adadin number da zakayi save akansa,

Hakan wani samun sauki ne awajen masu amfani da wayar android dama sauran wayi domin zaka ajiye numbobin da kakeso, babu ruwanka da batan sim ko sace waya koda ka rasa sim dinka numbobin ka zasu dawo cikin sauki.

Yadda Zaka Gane Numbobin naka suna kan gmail din naka shine kamar haka:

Da farko ka shiga Settings na wayar ka

Bayan ka shiga setting sai kayi can kasa ka shiga Google

Daga nan sai kayi kasa ka shiga Settings for google Apps

Daga nan saika shiga Google for contact Sync

Anan zakaga adadin lambobin da kayi save dinsu akan gmail din:

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!