Yadda Zaka Cika Tallafin Karatu Daga Federal Scholarship Bord
Hukumar bayar da tallafin karatun ta kasa wato federal scholarship bord ta saba bayar da damar samin tallafin karatu ga yan nigeria, domin wannan ba shine na farko ba.
Dan haka idan kana da bukata sai kayi kokari ka cika.
Ga jerin bangaren da zasu iya neman wannan tallafin
- Medicine and Para-medicals (Allied Health Sciences, Basic Medical)
- Science and Technology
- Veterinary and Pharmacy.
- Education
- Agriculture
- Liberal Arts/Social/Management Sciences
- Entrepreneural Studies,
- ICT
- Environmental Sciences
- Law
Links da za ayi applying shine:
👇👇👇
https://fsbn.com.ng/scholarships
Allah ya taimaka ya bada sa’a.