Yadda Zaka Nemi Aikin Dillanci A Kamfanin Buga Littafai Na Alowiz Publishers Limited Kano
Assalamu alaikum barkanmu da wanna lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamfanin buga littafai na Alowiz Publishers Limited dake garin kano sai dauki sabbin ma’aikata wanda zasuyi aikin dillanci a kamfanin.
Kamfanin Alowiz Publishers Limited – daya nw daga cikin kamfanin dake buga littafai kuma kamfanin sun yi rajista a ƙarƙashin Dokar Kamfani da Allied Matters. Sannan kuma hukumar UBE ta san littattafansu.
Manufar wanann kamfanin ita ce su ci gaba da ƙoƙari su kasance cikin manyan kamfanonin buga littattafai waɗanda ke ba da mafi kyawun sabis da kowa zai iya samu a cikin masana’antar.
Tsarin aikin:
- Sunan aikin: Sales Representative
- Lokacin aiki: Full time
- Qualification: Secondary School (SSCE) BA/BSc/HND , NCE , OND ,
- Experience: Shekara daya
- Wajen aiki: Kano | Nigeria
- Lokacin rufewa: May 31, 2023
Yadda Zaka Nemi Wannan aikin:
Domin neman aikin aika da sakon CV dinka zuwa wanann email din: alowizpublishers@gmail.com saika sanya sunan aikin a matsayin Subject na sakon.
Allah ya bada sa a