Yadda Zaka Nemi Aikin (Financial advisor) A Kamfankn Heirs Life Assurance Limited Kano Albashi ₦65,000

Yadda Zaka Nemi Aikin (Financial advisor) A Kamfankn Heirs Life Assurance Limited Kano Albashi ₦65,000

Assalamu alaikum barkanmu da safiya da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Kamfanin Heirs Life Assurance Limited na neman ma,aikata wanda zasuyi aikin bada shawarar kan harkokin kudi wato (Financial advisor).

Shi de wannan aikin na Mai Ba da Shawarar Kuɗi Wakilin Talla ne wanda zai ɗauki alhakin siyar da samfuran Inshorar Rayuwa ga abokan ciniki, don ba su damar cimma burin kansu da na dangi.

  • Sunan aiki: Financial Advisor
  • Lokacin aiki: Cikakken lokaci
  • Wajen aiki: Kano
  • Matakin karatu: OND/HND/BSC
  • Albashi: ₦65,000 a duk wata

Abubuwan da ake bukata:

  • Kwarewar fasahar sadarwa
  • Kyakkyawan fasaha na shawarwari
  • Kwarewar fasahar gabatarwa
  • Kwarewar gudanarwar alaƙa

Yadda zaka nemi aikin

Domin neman aikin danna Apply Now dake kasa

Apply Now

Allah ya bada sa a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button