Yadda Zaka Nemi Aikin NGO Mai Suna MEAL Coordinator Cikin Sauki
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wanann lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Aikin NGO shi ake kira da non governmental organazation wato aikin wata kungiya kokuma wata ma’aikata wacce ba a karkashin gomnati takeba.
Irin wannan aikin aiki ne da ake daukansa a kusan kowacce jiha, a wannan lokacin mun kawo muku na jihar yobe, idan kai dan yobe ne kokuma kanason yin aiki a nan to wannan damar takace.
Dan haka saika danna Apply dake kasa domin neman aikin
Apply Now
Idan ka shiga ya bude saika cika dukkan abubuwan da ake bukata.
Allah ya bada sa’a