Muhimmiyar Sanarwa Ga Wanda suka Cika Aikin Kidaya

Hukumar kidayar jama’a ta kasa (NPC) za ta ba da horo ga ma’aikatan wucin gadi bangaran enumerators da supervisor acikin watan da zamu shiga a jihohi 36 har da Fct .

Ina taya murna ga wanda aka yi Approval neman aikin kidaya da suka samu abun daya da ya rage shine jiran sakon gayyata ta hanyar Email address din da suka shigar lokacin neman aiki ta nan ne hukumar zata turawa mutane sakon karbar horo da xaa fara gudanarwa acikin watan da zamu shiga da gobe.

Ina ba da shawara ga duk wanda yasan yayi rijisa an yi mishi APPROVED ya tabbatar email address din daya saka yana kan wayan sa.

Duk Wanda ya san ya cika bangaran enumerators ko Supervisor har anyi mishi APPROVED ya shigar da bayanin asusun sa daga gobe ya fara duba Email address dinsa .

©️Ahmed El-rufai Idris Rufai
Kaduna State Coordinator Zumunta Youth Awarenesses Forum

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!