Yadda Zaka Samu Katin Waya Na ₦200 Naira Ko ₦300 Naira New Update 2022

Yadda Zaka Samu Katin Waya Na ₦200 Naira Ko ₦300 Naira New Update 2022.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka howgist.

A Darasin Namu Nayau Na Bonanza Zamu Kawo Muku Bayani Akan Yadda Zakasamu Kayin Naira Dari Biyu 200 Naira Koma Sama Da Haka.

Sannan Daga Karshe Zamu Iya Kawo Muku Videon Yadda Zaku Fara Amfani Da Wannan Manhaja Cikin Sauki.

Da Farko Dai Abinda Ake Bukata Bayan Ka Saukar Da Wannan Application Sai Kayi Open Dinsa Yana Kaika Cikinsa Daga Kasa Zakaga Wurin Da Aka Rubuta ” PLAYLIST ” Saika Danna Wannan Wuri.

Daga Sama Zakaga Wurin Da Aka Rubuta ” LUCKYMONEY ” Wato Ka Jarraba Sa,arka, Saika Danna Wannan Wuri.

Daga Nan Zai Kawoka Wani Shafin Inda Zakaga Wurin Da Zaka Danna Wani Abu A Kasa Da Yake Wanawa.

Kana Dannashi Zai Ce Yi Kaza Kasamu Kaza Misali Zai Iya Cewa Kayi Share Na Link Zuwa Mutum Uku A Whatsapp Dinka Domin Su Dauko Wannan Application Din Idan Suka Dauko To Zai Baka 30 Naira.

Sannan Zai Iya Cewa Ka Dauko Status Saver Zai Baka 100 Naira, Sannan Zai Iya Cewa Ka Dauko Application Na Ayoba Zai Baka 40 Naira, Haka Dai Zaiyi Ta Baka Ayyuka Kanayi Ana Baka Kudade.

A Haka A Haka Harka Tara 200 Ko 300 Koma Dai Nawane Sannan Saika Taba Wurin Da Ake Saka Maka Kudaden Zakag Withdraw.

Saika Zabi Layin Da Kake Bukatar A Turoma Mtn Ko Airtel Sannan Kasa Phone Number Dinka, Ka Danna Withdraw Nan Take Kudinka Zai Fado Zaka Iya Jarrabawa Kullum Sai Dai Sunfi Cewa Kayi Share A Whatsapp.

Sannan Idan Kayi Yau Zaka Iya Goge Duk Application Din Da Suka Sakaka Ka Dauko Domin Gobema Su Kara Baka Damar Daukosu.

Zamu Ajiye Muku Link Na Application Din Da Kuma Link Din Videon Yadda Ake Amfani Dashi Ga Wadanda Basu Fahimci Bayaninmu Yadda Yakamata Ba.

Shigo nan daukan link din

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!