Yadda Zaku Cike Aikin Enumerator A Hukumar Mercy Corp’s.
Yadda Zaku Cike Aikin Enumerator A Hukumar Mercy Corp’s.
Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Howgist.com Shafin Taimakon Al, umma.
Kaman yadda kukasani wannan Shafi na howgist.com Yana kawomuku abubwan Cikewa da dama to Dan Haka yauma yazomuku da sabon aiki Wanda zai amfaneku kuda sauran Al,umma aikine na karkashin hukumar Enumerator Mercy Corp’s.
kaman yadda wasu sunsani itadai wannan Marcy Corps tananan a wannan kasar ta Nigeria tun shekarun 2012 inda Tana aikintane wajen karfadawa gwiwar Yan Mata matasa domin bunkasa tattalin Arzikin dakuma magance zaman banza na rashin aikinyi.
Sannan wannan Kamfanin na Mercy Corp’s Yana aiwatarwane da wani shirinsa na shekaru Biyar tare da hukumar Raya kasahe na amurka Mai taken (USAID) Wanda take basa tallafin Feed the future Nigeria Rural Resilience Activity (RRA) Ayankin arewa maso gabashin Nigeria.
Sannan Kuma RRA Tana Shirin futar da mutane saga kangin lahani da talauci.
Yadda Zaku Cike wannan Tallafi
https://www.mcnigeria.com/yola/enumerators/?utm_source=MyJobMag
Allah yabada SAA Ameen.