GA WATA SABUWAR DAMA DAGA KAMFANIN MTN NIGERIA

Yanzu haka an fara cike scholarship na MTN Foundation
Wadanda zasu iya cikawa sune daliban Jami’a da kuma sauran yan gaba da sakandare, wadanda ke bangaren ilimin kimiyya da fasaha.
ku shiga inda kukaga an rubuta apply domin cikawa
Kuyi kokarin cikawa da wuri saboda link din ba zai dade a buɗe ba.