YADDA ZAKU NEMI AIKI A BANKIN FCMB

Kamar de yadda na gaya muku wannan damace ga dukkan masu bukatar aiki a bankin fcmb.

Ga abubuwan da ake bukata wajen cika wannan aikin:
Dole ne ya kasance kun girmi shekaru 28
Dole ne ku mallaki mafi ƙanƙanta, digiri na biyu-ƙananan digiri a kowane fanni
Dole ne ka kammala ko an keɓe ka daga shirin bautar kasa (NYSC).
Domin Cikawa danna Apply now dake kasa

SHIGO NAN DOMIN CIKAWA

Bayan kun shiga zai bude saiku shiga Apply idan ya bude sai ka shiga Don’t Have an Account? Sign Up kuyi Register

Daga nan sai kuyi login kuci gaba da cike abubuwan da ake bukata.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!