Yadda zaku nemi aikin da Zaku na Samun ₦40,000 A Duk Wata

Shi de wannan kamfani na (First Excelsia Professional Services) ya fara aiki a cikin 2015 kuma a halin yanzu yana da ƙungiyar masu ba da shawara waɗanda suka sami nasarar gudanar da ayyuka da yawa na Ci gaban Ƙungiya, Albarkatun Jama’a da Gudanarwa a cikin ikon jagoranci daban-daban a duk sassan Tattalin Arzikin Najeriya.

Tsarin aikin:

  • Sunan aiki: Front Desk Officer
  • Lokacin aiki: Full time
  • Albashi: ₦40,000
  • Qualifications: BA/BSC/HND
  • Wajen aiki: Lagos | Nigeria
  • Lokacin rufewa: February 6, 2023

Domin neman wannan aikin aika da sakon CV dinka zuwa wannan email din: jobs@firstexcelsia.com saika rubuta sunan aikin a matsayin subject na sakon.

Allah ya bada sa’a

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!