Yadda Zaku Nemi Aikin NGO A Kamfanin Society for Family Health (SFH)
Assalamu alaikuma Jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Idan akace NGO ana nufin non-governmental organisations, wato aikin da baya karkashin gwamnati, kokuma muce aikin wata ma’aikata kokuma wani kamfani wanda kamfanin ko ma’aikatar itace zatana biyan ka makudan kudade wajen gabayar da wannan aikin da kakeyi.
Society for Family Health yana daya daga cikin manyan kungiyoyi masu zaman kansu a Najeriya. Fitattun ‘yan Najeriya uku ne suka kafa su a shekarar 1985: Farfesa Olikoye Ransome-Kuti, Justice Ifeyinwa Nzeako, Pharmacist Dahiru Wali da Phil Harvey.
Wannan kamfani na Society for Family health zai dauki ma’aikata.
Don haka idan kana bukatar wannan aikin saika shiga Apply dake kasa
Apply Now
Allah ya taimaka