Yadda Zaku Samu ₦200,000 Zuwa ₦300,000 A Wata Daga Kamfanin Ayoola Foods Limited

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin.

Kamfanin Ayoola Foods Limited zai dauki sabbin ma’aikata a karkashinsa tare da basu albashin ₦200,000 Zuwa ₦300,000 A Duk Wata.

Ayoola Foods Limited – Kamfanin ya fara kasuwanci da ƴan kayayyaki, a yau muna da kayayyaki da yawa waɗanda suka haɗa da Poundo Yam, Garin Yam, Garin Rogo, Garin Plantain, Garin Wake, Brown Beans da Rogo Fufu da sauransu.

Dukkanin Kayayyakin wannan kamfani na Ayoola Foods Limited suna da rijista ta hanyar Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta ƙasa (NAFDAC).

Domin Neman Wannan Aikin Dannan Link dake kasa

Shigo nan don Cikawa

Allah ya taimaka

Join Our Whatsapp Group

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!